ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



86

Q.S Hud (11:86)

بَقِيَّتُ اللّٰهِ خَيْرٌ لَّكُمْ اِنْ كُنْتُمْ مُّؤْمِنِيْنَ ەۚ وَمَآ اَنَا۠ عَلَيْكُمْ بِحَفِيْظٍ

baqiyyatullāhi khairul lakum in kuntum mu'minīn(a), wa mā ana ‘alaikum biḥafīẓ(in).

Sa'an nan Muka musanya musu mugunta da alheri har suka yawaita kuma suka ce: 'Lalle wahala da farin ciki sun sãme ubanninmu.' Sai Muka kama su ba zato ba tsammani, alhali su ba su gane ba.