52
Q.S Hud (11:52)
وَيٰقَوْمِ اسْتَغْفِرُوْا رَبَّكُمْ ثُمَّ تُوْبُوْٓا اِلَيْهِ يُرْسِلِ السَّمَاۤءَ عَلَيْكُمْ مِّدْرَارًا وَّيَزِدْكُمْ قُوَّةً اِلٰى قُوَّتِكُمْ وَلَا تَتَوَلَّوْا مُجْرِمِيْنَ
wa yā qaumistagfirū rabbakum ṡumma tūbū ilaihi yursilis-samā'a ‘alaikum midrāraw wa yazidkum quwwatan ilā quwwatikum wa lā tatawallau mujrimīn(a).
'Ya mutanena! Ku nemi gafara daga Ubangijinku, sa'an nan ku tuba zuwa gare Shi, zai aika muku da ruwan sama mai yawa a kanku, kuma zai ƙara muku ƙarfi a kan ƙarfinku, kuma kada ku jũya mãsu laifi.'