ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



5

Q.S Hud (11:5)

اَلَآ اِنَّهُمْ يَثْنُوْنَ صُدُوْرَهُمْ لِيَسْتَخْفُوْا مِنْهُۗ اَلَا حِيْنَ يَسْتَغْشُوْنَ ثِيَابَهُمْ ۙيَعْلَمُ مَا يُسِرُّوْنَ وَمَا يُعْلِنُوْنَۚ اِنَّهٗ عَلِيْمٌ ۢ بِذَاتِ الصُّدُوْرِ ۔

alā innahum yaṡnūna ṣudūrahum liyastakhfū minh(u), alā ḥīna yastagsyūna ṡiyābahum, ya‘lamu mā yusirrūna wa mā yu‘linūn(a), innahū ‘alīmum biżātiṣ-ṣudūr(i).

Lalle suna ɓoye ƙirjinsu domin su ɓoye daga gare shi. A sani! Lokacin da suka lulluɓe kansu da tufafi, Yana sanin abin da suke ɓoye da abin da suke bayyana. Lalle Shi Masani ne da abin da ke cikin zukãta.