45
Q.S Hud (11:45)
وَنَادٰى نُوْحٌ رَّبَّهٗ فَقَالَ رَبِّ اِنَّ ابْنِيْ مِنْ اَهْلِيْۚ وَاِنَّ وَعْدَكَ الْحَقُّ وَاَنْتَ اَحْكَمُ الْحٰكِمِيْنَ
wa nādā nūḥur rabbahū fa qāla rabbi innabnī min ahlī, wa inna wa‘dakal-ḥaqqu wa anta aḥkamul-ḥākimīn(a).
Kuma Nuhu ya kira Ubangijinsa, ya ce: 'Ya Ubangiji! Lalle ɗana daga iyalina ne, kuma lalle wa'adinka gaskiya ne, kuma Kai ne Mafi alheri daga mãsu yanke hukunci.'