37
Q.S Hud (11:37)
وَاصْنَعِ الْفُلْكَ بِاَعْيُنِنَا وَوَحْيِنَا وَلَا تُخَاطِبْنِيْ فِى الَّذِيْنَ ظَلَمُوْا ۚاِنَّهُمْ مُّغْرَقُوْنَ
waṣna‘il-fulka bi'a‘yuninā wa waḥyinā wa lā tukhāṭibnī fil-lażīna ẓalamū, innahum mugraqūn(a).
Kuma ka gina jirgin ruwa da idaninmu da wahayinMu, kuma kada ka yi mini magana game da waɗanda suka yi zãunci. Lalle za su nutsar.