ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



35

Q.S Hud (11:35)

اَمْ يَقُوْلُوْنَ افْتَرٰىهُۗ قُلْ اِنِ افْتَرَيْتُهٗ فَعَلَيَّ اِجْرَامِيْ وَاَنَا۠ بَرِيْۤءٌ مِّمَّا تُجْرِمُوْنَ ࣖ

am yaqūlūnaftarāh(u), qul iniftaraituhū fa ‘alayya ijrāmī wa ana barī'um mimmā tujrimūn(a).

Ko suna cẽwa: 'Ya ƙirƙira shi.' Ka ce: 'Idan na ƙirƙira shi, to zunubina ne a kaina, kuma ni barrar da abin da kuke yi na shirki.'