32
Q.S Hud (11:32)
قَالُوْا يٰنُوْحُ قَدْ جَادَلْتَنَا فَاَ كْثَرْتَ جِدَالَنَا فَأْتِنَا بِمَا تَعِدُنَآ اِنْ كُنْتَ مِنَ الصّٰدِقِيْنَ
qālū yā nūḥu qad jādaltanā fa akṡarta jidālanā fa'tinā bimā ta‘idunā in kunta minaṣ-ṣādiqīn(a).
Suka ce: 'Ya Nuhu! Lalle ka yi musu da mu kuma ka ƙara musu musu. Idan kana daga mãsu gaskiya, to ka kawo mana abin da ka yi wa'adin mu.'