ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



23

Q.S Hud (11:23)

اِنَّ الَّذِيْنَ اٰمَنُوْا وَعَمِلُوا الصّٰلِحٰتِ وَاَخْبَتُوْٓا اِلٰى رَبِّهِمْۙ اُولٰۤىِٕكَ اَصْحٰبُ الْجَنَّةِۚ هُمْ فِيْهَا خٰلِدُوْنَ

innal-lażīna āmanū wa ‘amiluṣ-ṣāliḥāti wa akhbatū ilā rabbihim, ulā'ika aṣḥābul-jannati hum fīhā khālidūn(a).

Lalle waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai kuma suka tawali'u ga Ubangijinsu, waɗannan su ne abõkan Aljanna, suna dawwama a cikinta.