ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



21

Q.S Hud (11:21)

اُولٰۤىِٕكَ الَّذِيْنَ خَسِرُوْٓا اَنْفُسَهُمْ وَضَلَّ عَنْهُمْ مَّا كَانُوْا يَفْتَرُوْنَ

ulā'ikal-lażīna khasirū anfusahum wa ḍalla ‘anhum mā kānū yaftarūn(a).

Waɗannan ne waɗanda suka yi hasara ga kansu, kuma ya ɓace daga gare su abin da suka kasance suna ƙirƙira.