ISLAM AL-HAQ: AL-QURANI & HADITH
(Musulunci na Gaskiya)



119

Q.S Hud (11:119)

اِلَّا مَنْ رَّحِمَ رَبُّكَ ۗوَلِذٰلِكَ خَلَقَهُمْ ۗوَتَمَّتْ كَلِمَةُ رَبِّكَ لَاَمْلَـَٔنَّ جَهَنَّمَ مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ اَجْمَعِيْنَ

illā mar raḥima rabbuk(a), wa liżālika khalaqahum, wa tammat kalimatu rabbika la'amla'anna jahannama minal-jinnati wan-nāsi ajma‘īn(a).

Musa ya ce wa mutanensa: 'Ku nemi taimako daga Allah kuma ku yi haƙuri. Lalle ƙasa ta Allah ce, Yana ba ta wa wanda Yake so daga bayinSa. Kuma ƙarshen nasara ga mãsu taƙawa.'